Sunday, October 25
Shadow

Kalli Bidiyon gwamnan jihar Jigawa inda ya ziyarci wajan wani aiki da ya bayar ba’a gama ba yake fada

Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi kenan a wannan Bidiyon inda yake fada bayan ya kai ziyara wajan gudanar da wani aiki da ya bayar amma ba’a kammala ba.

Da yawa sun jinjinawa gwamnan inda suka ce hakan alamace ta yana aiki tukuru yanda ya kamata.

https://www.tiktok.com/@daddyringim1/video/7547868723315543303?_t=ZS-8zZqkSxEekC&_r=1

Lamarin ya jawo muhawara sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mata ku daina yadda maza na ce muku wai Gabanku ya bude ko waccan nata a matse yake, karya suke masu irin wannan maganar masu karamin mazakutane wanda idan sun saka baya zama a ciki sai ya rika fitowa>>Inji Maryam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *