yadda ake ma saurayi shagwaba
Akwai hanyoyi da yawa da akewa saurayi shagwaba amma zaifi kyau a yiwa wanda za’a aura, ko miji.
SIRRIN SHAGWABA
SHAGWABA A DON YA MACE
Ina masu bibiyar wannan gida namu mai albarka kufito muna da lecture
Xamu fara bayani a kan shagwaba ga yan mata kuma wacce irin shagwaba yakamata kiyiwa saurayinki, sannan da wanne lokaci zakiyi kuna tare kokuma a waya,,,,,
GA KADAN DAGA CIKI
idan Allah ya hadaki da saurayi me son shagwaba, nafarko kisan ynd xaki ringa sannan kiringa ja baya dashi ah to
Wanne lokaci zakiyi shagwaba
Lokacin da kikasan habibinki yyi fushi dake,, shin kinsan cewa idan kikayiwa habibinki shagwaba idan yana fushi dole seya sauke wannan fushin nashi
LECTURE
habibi
na’am bby
Habibi Uhmm uhmm
anan xe tambyki me yafaru sannan idan shwgabar ta kwadayice seki bashi amsa
Nii dae Nii dae kaza nakeso uhmm uhmm dear kaza kuma ma seka siyamin
ni dai nafadi ra’ayinane amma a lokacin zaki iya fada masa cewa ga abinda kikeso ko chocolate, ko shawarma, ko burger, ko nama tsire koma dai mene kinsan ynd xakiyi
LECTURE
Shagwaba yayin da saurayinki yake fushi dake shin kokinsan cewa ta hanyar shagwaba zaki iya maida laifin kanshi
Uhmm uhmm uhmm Habibina uhm am sorry plsss seki dan hada da kukan karya kingane ae sekici gaba da cewa,,,
nii Nii ba ason raina nayi ba kayi hkr kaji dear na
kinayi kina mgnr kamar zakiyi kuka
Idan kuma yaki hkr sekice
Uhmm uhmm dear bakaine se fada kakemin ba kuma ma nabaka hkr kaki hkr se fada kakemin Allah sarki niii Habibi na bayasona yau
Kuma ma ae banice nayi laifiba kaine ma kayi kuma kaketamin fada nii se fada kakemin
Kai ana shagali kiyi haka idan be sauke laifin yadawo dashi kanshi ba
GARGADI
wllh karki kuskura kiyiwa saurayi shagwaba kuna guri daya idan kunne yaji jiki ya tsira Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:
A shafin twitter zaku same mu a @hutudole
A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa
Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole