
Tauraron Tiktok, Moses the CEO ya bayyana cewa, zuciyarsa na gaya masa ya karbi Addinin Musulunci.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa inda yace yana neman shawarar mutane aka ko ya bi abinda zuciyarsa ke gaya masa ko kuwa a’a?
Mosea dai na kawo labaran abubuwan dake faruwa ne a fadin Duniya.