Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon ganawar mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da wani Inyamuri da suka yi magana da Hausa, Abin ya dauki hankula

Bidiyon Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima a wani gidan mai tare da wani Inyamuri ya dauki hankula.

A Bidiyon an ji Kashim Shettima na magana da mutumin da Hausa inda yake ce masa babu maganar Biafra kuma babu wanda zai koreshi daga Arewa.

https://twitter.com/masuzafi/status/1968580980609798564?t=Ry_c8NdIQeG2Xo8ha2VMLQ&s=19
Karanta Wannan  Kwana daya bayan da yace a barshi shi kadai ya ishi sojojin Amirka, Mujahid Asari Dokubo ya fara atisaye dan fuskantar sojojin Amurkar dake shirin shigowa Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *