Wednesday, April 8
Shadow

Ina fatan Buhari ya ci gaba da hutawa a Aljannah>>Inji Shugaba Tinubu yayin da ya kaiwa A’isha Buhari ziyara

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yiwa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari addu’ar Allah yasa ya ci gaba da hutawa a Aljannah.

Ya bayyana hakane yayin ziyarar da ya kaiwa matar Marigayi Muhammadu Buhari, Hajiya A’isha Buhari a Kaduna.

Shugaba Tinubu ya kai ziyarar ne a jiya Juma’a.

Karanta Wannan  Wannan Jari Ne Na Naira Dubu 500 Wanda Na Yi Alkawarin Zan Baiwa Duk Wanda Zai Aure Ni, Kawai Abinda Za Ka Yi Shine Ka Ajiye Min Hotonka, Zan Duba Na Gani Idan Ka Yi Min Zan Yi Ma Magana, Cewar Wannan Budurwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *