Monday, September 21
Shadow

Kalli Yanda matan da ake zargin an baiwa kudi dan su fito tarbar shugaba Tinubu a Kaduna ke kulle fuskokinsu basu son kyamara ta daukesu hoto

Wadannan wasu matane da ake zargin an baiwa kudi dan su fito su tarbi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a Kaduna.

Saidai sun ki yadda kyamara ta dauki fuskokinsu inda suke kulle fuskokin.

Tsohuwar hadimar Shagaban kasa, Lauretta Onochie ce ta wallafa hoton inda tace an tursasa matan ne su yi tallar Tinubu.

https://twitter.com/Laurestar/status/1969359202163261601?t=8t3C8PF-UvpUXRXcCRglAw&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka ga wani Dansandan Najeriya yacewa me mota su je POS ya ciro kudin cin hanci ya bashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *