Wannan angon ya dauki hankula sosai bayan da ya rungume Amaryarsa bayan an daura musu aure a bainar Jama’a.
Wani karin abin daukar hankali shine yanda aka yi ta fama dashi ya saketa amma yaki.