Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a Birnin Jos na jihar Filato da yammacin yau dan halartar jana’izar Marigayiya, Mahaifiyar shugaban jam’iyyar APC Nana Lydia Yilwatda Goshwe.
Shugaban ya samu tarbar manyan jami’an Gwamnati.