Wannan matar shugaban kasa, Remi Tinubu ce ke rawa da wakar da Rarara ya mata.
Rarara ya mata wakarne a ziyararta zuwa jihar Gombe.