Thursday, February 5
Shadow

Lauya ya garzaya kotu inda yake neman ta hana Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan tsayawa takarar shugaban kasa a 2027

Wani lauya me suna Johnmary JideObi ya shigar da karar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kan neman kotu ta hanashi tsayawa takarar shugaban kasa a 2027.

Ya shigar da karar ne ranar Litinin a babbar kotun tarayya dake Abuja.

Yace idan Goodluck Jonathan ya sake cin zabe zai yi shekaru fiye da 8 da doka ta yadda kowane shugaba yayi.

Dan hakane yake neman a hanashi tsayawa takarar shugaban kasa a 2027.

Karanta Wannan  Dala Dubu $5 da aka bamu bana cin hanci dan mu goyi bayan Shugaba Tinubu ya cire gwamnan Jihar Rivers bane, Barka da Sallah ce aka bamu>>Inji 'Yan majalisar Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *