
‘Yan kasuwar Abuja na kokawa da karbar Harajin Kallon TV da sauraren Radio da ake karba daga hannunsu.
Daya daga cikin ‘yan kasuwar ne ya wallafa Rasit din karbar Harajin.
Ya koka da cewa, ta yaya za’a ce mutum ya biya Haraji saboda kallon Talabijin da Sauraren Radio?