
Gwamnan jihar Edo Monday Okpebholo ya sanar da cewa suna binciken wani karamin yaro me shekaru 17 bayan da ya sayi filaye masu girman Hectares dubu goma sha hudu(14,000 Hectares).
Yaron dai ya biya kudin filayen da ya siya.
Gwamnan yace suna binciken inda matashin ya samu wadannan kudade.
Sannan yace an dakatar da C of O da akewa filayen da yaron ya siya.