‘Yar Najeriya kuma ma’aikaciyar Kwastam, Akpevwe Ogboru data tafi kasar Belgium a mashin ta dawo Najeriya bayan kwashe kwanaki 72.

Bayan dawowarta ta samu kyakkyawar tarba a hannun abokan aikinta.