Thursday, February 5
Shadow

Subhanallahi: Tauraruwar Tiktok Habiba Dorayi na shan ruwan Allah Wadai saboda sabon Bidiyon bhatsaa da ta yi

Tauraruwar Tiktok Habiba Dorayi na shan tofin Allah tsine da Allah wadai saboda Bidiyon da ta yi tana rike da nonuwanta tana kalaman batsa.

Ta yi Bidiyon ne a wani Tiktok live da suka yi ita da kawarta.

Tace Nonuwanta suna da nama sosai inda tace lokacin da aka kaita Budurwa gidan Mijinta, bai iya tabawa ba, yana tabawa tana jin zafi.

Wadannan kalamai nata sun jawo Muhawara da Allah wadai.

https://www.tiktok.com/@zaima_wan/video/7563277148627258644?_t=ZS-90iD4rcfc5x&_r=1
Karanta Wannan  Kasar Rasha zata shiryawa kasashen da basu kai ga gasar cin kofin Duniya ba wasan cin kofi na musamman wanda shima ta sama mai sunan Kofin Duniya

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *