Majalisar tarayya ta amince da kafa hukumar jami’an tsaro wanda zasu yi yaki da masu hakar ma’adanai ba bisa qa’ida ba.
Yanzu sa hannun shugaban kasa za’a jira kamin kafa wannan hukuma da kuma sanin lokacin da zata fara aiki.