Thursday, November 5
Shadow

Dan Najeriya me shekaru 18 Mohammed Aminu Sani ya samu lasisin tuka jirgin saman fasinja a kasar Amurka

Dan Najeriya, Mohammed Aminu Sani ya samu lasisin tuka hirgin saman Fasinja a kasar Amurka.

Hakan yasa ya zama matukin jirgin sama mafi karancin shekaru a Najeriya.

Matashin ya kammala makarantar horas da matuka jirgin sama dake Daytona Beach, Florida cikin watanni 10.

Da yawa na ta yaba masa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan da Nafisa Abdullahi ta yi magana akan aure, wanda suka santa, suka san iyayenta sun fito sun fadi gari da unguwar data taso a Jos da kuma halayyar 'yan gidansu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *