Matashiya ta jawo cece-kuce inda tace babu wani amfani na yin saurayi talaka.
Wasu dai sun yadda da ita, inda wasu suka ce kalaman nata basu dace ba.