Friday, April 10
Shadow

Ji Kabakin Alherin da za’a baiwa manyan sojojin da shugaba Tinubu yawa ritayar dole, Dala $60,000, da Motar da Harsashi baya ratsata da Kuma Mota Prado Jeep

Rahotanni sun ce Manyan sojojin da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yawa ritaya zasu samu kudin sallama da motocin Alfarma.

Daga cikin abubuwan da za’a basu kawai mota kirar SUV wadda harsashi baya hudata sai kuma wata Jeep kirar Prado

Hakanan za’a rika musu gyaran wadannan motoci lokaci zuwa lokaci sannan za’a sai musu sabbi bayan shekaru 4.

Hakanan duk shekara za’a rika basu Dala $20,000 na neman lafiya.

Karanta Wannan  Kalli Yanda aka gano wani Kirista da yayi amfani da hoton makabartar Musulmai da cewa Kiristane da aka Shyekye dan ya jawo hankalin kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *