Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Wallahi ‘yan Dariqa da kuke cewa Qafurai, ko ‘Yan Bindi’a sun fi ku Ahlussunah ilimi, Mafi yawancin ‘yan Ahlussunah Jahilaine sai ‘yan kadan>>Inji Malamin Izala

Malam wanda dan Izala ne ya caccaki masu kafurta ‘yan darika da masu kiransu ‘yan Bindi’a.

Yace mafi yawancin Ahlussunah jahilai ne inda yace ‘yan Dariqa sun fisu Ilimi.

Kalli Bidiyon jawabinsa a kasa:

https://www.tiktok.com/@abuyesmeenherbalmedicine/video/7565232798823484680?_t=ZS-90rqW9rfm1g&_r=1
Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya nada lumode Samuel Adeyemi a matsayin sabon shugaban Hukumar kwana-kwana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *