
Wadannan sune jihohin da mata suka fi yawan Haihuwa a Najeriya.
Rahoton ya nuna yawan ‘ya’yan da kowace mace take haihuwa a kowace jiha.
Yobe: 7.5
2. Jigawa: 6.9
3. Kebbi: 6.6
4. Borno: 6.5
5. Zamfara: 6.3
6. Bauchi: 6.2
7. Kano: 5.8
8. Katsina: 5.7
9. Kaduna: 5.6
10. Gombe: 5.5
Hakanan ga Jihohin da suka fi kowace jiha rashin Haihuwa.
Hakanan suma an bayyana yawan ‘ya’yan da kowace mace take haihuwa a jihohin.
1. Rivers: 2.9
2. Cross River: 3.0
3. Ondo: 3.1
4. FCT: 3.2
5. Lagos: 3.2
6. Akwa Ibom: 3.3
7. Osun: 3.3
8. Oyo: 3.3
9. Edo: 3.3
10. Benue: 3.5