Thursday, February 5
Shadow

‘Yan Arewa da yawa na ta Tururuwa zuwa Gidan tsohon shugaban sojoji da shugaba Tinubu ya sauke, Janar Christopher Musa dan yi masa ban gajiya

‘Yan Arewa da yawa ne ke ta Tururuwa zuwa gidan Tsohon shugaban sojoji da shugaba Tinubu ya sauke, Watau Janar Christopher Musa.

Mutane nata zuwa gidan nasa ne dan yi masa burna da jinjina da ban gajiya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ina Nuna tsyraycyna a Shafukan sada zumunta dan in samu daukaka>>Inji Wannan matashiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *