Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Bhata Ghari sun Shekye Kwamandan Yaki da kwachyen waya a Kano

Rahoton da ke iske mu yanzu na nuni da cewa ana zargin wasu ɓatagari da kashe kwamandan kwamitin kar-ta-kwana kan yaƙi da ƙwacen waya na jihar Kano (Anti Phone Snatching’, Inuwa Salisu Sharada a gidan sa.

Allah Ya gafarta masa.

Ƙarin bayani na nan tafe…

Karanta Wannan  Allah Sarki: Yana daya daga cikin Sojojin da suka rasa Rhayhuwarsu tare da Janar Muhammad Uba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *