Tauraron Tiktok, Idris Maiwushirya ya bayyana cewa, ya bar Kano ya tafi Legas.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da aka ganshi hana saukowa daga kan Jirgi.
Yace zasu ci gaba da shirinsu shi da ‘YarGuda.