Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Sabuwar Wakar Naziru Sarkin Waka da masu rawarsa suka saka kayan ‘yansanda data jawo cece-kuce

Wata sabuwar waka da Naziru Sarkin Waka yayi i da aka ga ‘yan Rawarsa sanye da kayan ‘yansanda ta jawo cece-kuce.

Wasu dai na ganin cewa hakan rashin ganin girman ‘yansanda ne inda wasu kuma ke cewa ba komai bane.

Danna nan dan kallon Bidiyon wakar

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya yanke tudun da yake ba tare da ya kammala dan ya dawo gida Najeriya ya ci gaba da aiki>>Fadar Shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *