Friday, September 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Sabuwar Wakar Naziru Sarkin Waka da masu rawarsa suka saka kayan ‘yansanda data jawo cece-kuce

Wata sabuwar waka da Naziru Sarkin Waka yayi i da aka ga ‘yan Rawarsa sanye da kayan ‘yansanda ta jawo cece-kuce.

Wasu dai na ganin cewa hakan rashin ganin girman ‘yansanda ne inda wasu kuma ke cewa ba komai bane.

Danna nan dan kallon Bidiyon wakar

https://www.tiktok.com/@sadeeqking__/video/7566789692826438924?_t=ZS-90zBtby2q3t&_r=1
Karanta Wannan  ALHAMDULILLAH : Sojojin Nijeriya Sun Yi Nasarar Kwato Wasu Mata Da Yara Su 38 A Dajin Geizua

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *