
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, Inda aka fara samun kuskure, shine halittar Talauci da Arziki.
Ya bayyana hakane yayin da yake magana akan Rikicin A’ishatulhumaira da Baana inda Baana ya soki Mijin A’ishatulhumaira Rarara da kaita wajan ‘yan siyasa suna kamata.
Gfresh yace shima zai nemi ganin shugaban kasa, ya kai mai matarsa shima ya kakkamata.