Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Yin ciki a soyayya ba laifi bane, ko da Saurayinki ya taba dirka miki Chiki zai iya aurenki>>Inji Fulbe Gombe

‘Yar Tiktok me amfanu da sunan Fulbe Gombe ta bayyana cewa, Yin Ciki a soyayya ba Laifi bane.

Tace saurayi zai iya miki ciki kuma ya aureki.

Ta bayar da labarin wata kawarta da saurayinta ya taba dirka mata ciki kuma daga baya ya aureta

Karanta Wannan  Da Duminsa:Kalli Bidiyon yanda matasa suka fito suka ce sai 'yansanda sun basu Tshàgyèràn Dhàjìn da aka kama sun Shyekye shi a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *