Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita ya ginawa mahaifiyarsa katafaren gida inda aka ga ya wallafa Bidiyon gidan a yayin da ya kai mahaifiyar tasa.
Da yawa sun masa addu’ar fatan Alheri.