Wannan mutumin me suna Chief Njoku ya bayyana cewa da ya zama Musulmi gara ya zama marar addini.
Ya bayyana hakane a shafinsa na X bayan da Trump yace zai kawo Khari Najeriya.
Saidai duk da haka wasu sun rika masa Addu’ar shiriya.