Wannan wani Bidiyo ne da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga jami’an Karota na kokarin kama motar Immigration.
Lamarin ya jawo Muhawa sosai.