Friday, December 5
Shadow

Trump zai zo ne ya sake Bhautar damu kawai amma babu wata maganar Mhuzghunawa Kiristoci>>Inji Fasto Elijah Ayodele

Shahararren Fasto Elijah Ayodele ya bayyana cewa ba maganar kisan kiyashi da aka ce anawa Kiristoci ne zai kawo Trump Najeriya ba, Satar ma’adanai ne zai kawoshi da kuma lalata kasar.

Faston ya bayyana hakane a cocinsa yayin da yake wa’azi.

Yace kuma ba Najeriya kadai Trump zai lalata ba idan ya kawo harin, hadda sauran kasashen Afrika za’a sake bautar damune.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1986097914918126033?t=8zpdqnO5vDOMIGJYcx1qFA&s=19
Karanta Wannan  Majalisar Shura za ta watsa zama da Sheikh Lawal Triumph kai tsaye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *