Wednesday, April 8
Shadow

Soja Boy ya cewa wanda suka wallafa Bidiyon Kirkira da ya nunashi yana shafa Khirjin Rahama Sa’idu su ji Tsoron Allah

Wasu sun yi amfani da fasahar AI suka kirkiri Bidiyo da ya nuna Tauraron mawakin Batsa, Soja Boy yana shafa Kirjin Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu.

Hankalin Soja Boy din ya kai kan Bidiyon inda yayi kira a garesu da su ji Tsoron Allah.

Karanta Wannan  Mun gana da Kiristoci da ke zaune a sansanin 'yan gudun Hijira ba zamu kyale Fulani da suka sakasu a wannan halin ba dole mu dauki mataki akansu>>Inji 'yan majalisar kasar Amurka da suka kawo ziyara Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *