Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Hukumar Zabe me zaman kanta, INEC ta bayyana Gwamna Chukwuma Soludo a matsayin wanda ya lashe zaben jihar Anambra

Hukumar zabe me zaman kanta, INEC ta bayyana gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar a Karo na biyu.

A ranar Lahadi ne baturen zabe, Farfesa Edogah Omoregie ya bayyana Soludo a matsayin wanda ya lashe zaben da aka gudanar ranar 8 ga watan Nuwamba.

Soludo ya samu kuri’u 422,664 sai babban abokin Hamayyarsa, Prince Nicholas na APC ya samu kuri’u 99,445.

Karanta Wannan  Ji 'Dalilin da ya sa rabin farashin wake ya faɗi a Najeriya'

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *