
Wasu matasa, Namiji da Mace sun bayyana a Shafin Tiktok sun bayyana suna aikata bhadala da ba’a taba yin irinshi a Arewa ba.
An gansu suna Runghume-Rhungume suna Sumbatar Juna da shiga daki da niyyar aikata Jima’i
Daa yawan mutane dai sun fito suna ta Allah wadai dasu.