Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda hanya ta hada Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da Gwamna me ci, Abba Kabir Yusuf

Hanya ta hada tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da gwamna me ci, Abba Kabir Yusuf, da aka fi sani da Abba Gida-Gida.

Bayan haduwarsu, an ga yanda suka gaisa cikin Raha.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Asusun kuɗaɗen waje na Nijeriya ya ƙaru a karo na farko tun 2021

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *