Friday, December 5
Shadow

Bidiyon Dansandannan ya yadu sosai bayan da yace duk Sojan da ya ke ji shi kwallon Shyege ne ya je yawa ‘yansandan Rundunar ‘Police Special Forces’ rashin kunya yaga yanda zata kare tsakaninsu

Wannan dansandan ya dauki hankula bayan da aka ganshi a wani Bidiyo yana fadin cewa, duk sojan da yake ji da kansa, ya je ya tunkari ‘yansandan Rundunar ‘Police Special Forces’ yaga yanda zata kare tsakaninsu.

Hakan na zuwane bayan dambarwar da ta faru tsakanin Ministan Abuja Nyesom Wike da wani sojan ruwa.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1988500920787702008?t=CMYjoEZwv6skU3g7NKuZAw&s=19
Karanta Wannan  Me Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar II ya nemi Gwamnati ta yi dokar sanya ido a kafafen sadarwa saboda chin Mutuncin da ake yiwa manyan mutane yayi yawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *