
Dan Gidan Marigayi mawaki, Fela Kuti, Watau Seun Kuti ya bayyana cewa, shi bai ga kokarin matashin Soja, A. Yerima da ake ta yayatawa ba.
Yace inda ya kamata sojan yayi kokari shine da aka Turashi tsaron Filin yacewa Ogansa ba abinda kundin tsarin Mulkin kasa yace yayi ba kenan.
Saidai da yawa basu yadda da Seun Kuti ba game da wannan ra’ayi nasa.