Thursday, November 5
Shadow

Wani ya samo yadin da Wike yaje dashi wajan soja AM. Yerima yana sayarwa

Wani ya nemo yadin da Wike ya saka ya je wajan sa suka sha Dambarwa da Sojan ruwa Yerima a Abuja.

Ya wallafa yadin yana neman masu saye.

https://twitter.com/Baash_Kano/status/1988640760170705098?t=p0B801MnE1XzUjIN2hX3MA&s=19
Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda aka bar aikin jirgin kasa daga Najeriya zuwa Maradi wanda shugaba Buhari ya fara ya lalace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *