Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda ‘yansanda suka kama Malamin Coci me mukamin Reverend Father da Muqqan Maqamai a jihar Filato

Wannan wani Bidiyo ne da ya nuna yanda Hukumar ‘yansandan Najeriya ta kama wani malamin coci me mukamin Reverend Father a jihar Filato da muggan makamai.

An ji jami’in ‘yansandan na ce masa, yau malam addu’ar ka bata yi aiki ba.

Bidiyon dai tsohon Bidiyo ne amma wasu ‘yan Najeriya ke kara yadashi saboda cewar da shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi zai kawo Khari Najeriya suke kira a gareshi ya ga irin abinda ke faruwa.

https://twitter.com/abdullahayofel/status/1989633605975396488?t=mWJzy6Hu59e5G0RW3cx_Tw&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Sadiya Haruna kwance akan cinyar Angonta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *