Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyo: Dangote ya samar da shan man fetur na tafi da gidanka a Legas ta yanda duk inda mai ya kare maka zaka iya kiran waya a kawo makashi inda kake

Rahotanni na yawo a kafafen sadarwa cewa, matatar man Dangote ta samar da hanyar shan man fetur ta tafi da gidanka a Legas.

Yanda abin yake shine duk inda kake man fetur ya kare maka, maimakon ka sayi Bunburutu, kiran waya kawai zaka yi ko ta hanyar Chat sai a kawo maka man fetur din duk inda kake.

https://twitter.com/fattylincorn_01/status/1990023466242671069?t=t5nJ9uU8wkjgTbIfzaIubg&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda shugaban kasar Iyran yaki amincewa ya gaisa da matar shugaban kasar China duk da ta mika masa hannu, hakanan ita matarsa taki amincewa ta gaisa da shugaban kasar Chinan saboda kishin Addini

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *