Friday, December 5
Shadow

Allah Kalli Bidiyon: Sakon Karshe da Janar Muhammad Iba ya aiko da kamin ya rhasa Ransa

Wani sakon WhatsApp ya bayyana wanda rahotanni suka bayyana cewa na Janar Muhammad Uba ne yake magana da sojojin dake kokarin cetoshi.

An ji yana fadar ceww chajin wayarsa ya kusa karewa.

Sakonsa na karshe shine wanda yake fadin cewa ya ji karan jirgi zai fita fili dan a ganshi amma daga nan ba’a sake jin duriyarsa ba.

Bidiyo dai ya bayyana yanda tsageran dajin suka kamashi.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  SDP ta fara kaɗa hantar jam'iyya mai mulki, mu ba gwaskaye mu ke so ba Talakawa sun ishe mu - El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *