Wednesday, April 8
Shadow

Duniya Juyi-Juyi: Kalli Bidiyon yanda aka wulakanta tsohon Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom a wajan taron PDP

Bidiyo ya bayyana da ya nuna irin wulakancin da akawa tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom a wajan taron PDP.

An ga yanda aka sa jami’an tsaro suka fitar dashi daga wajan taron na PDP ana masa ihu.

Rahoton dai yace an masa hakanne saboda nuna goyon baya ga bangaren Wike.

https://twitter.com/emmaikumeh/status/1990801577331040540?t=o5PfkflrpzvevX44fCK1Vw&s=19
Karanta Wannan  Gwamnatin Tinubu ta zo ta binne 'yan Najeriya ne bayan da Buhari ya kashe mu>>Inji Sowore

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *