
Hukumar kwallon kafa ta Duniya ta goge fastar gasar cin kofin Duniya na 2026 daga shafinta na sada zumunta bayan data wallafa shi amma ta sha suka saboda babu hoton Ronaldo a fastar.
Magoya bayan Ronaldo da yawa ne suka rika sukar FIFA a comment bayan wallafa fastar, kuma da sukar ta yi yawa, dole FIFA ta goge hoton.