Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan Bafulatanin Makiyayi ya dauki Hankula bayan da yace sun Làlàtà gonar Fasto data malam Hisabi sai a Lahira

Wannan wani Bafulatanine da ya bayyana cewa sun lalata gonar Fasto data malam Hisabi sai a Lahira.

Bidiyon nasa ya dauki hankula a kafafen sada zumunta wanda hakan ke kara tabbatar da cewa kowane bangare na shan wahala a hannun Fulanin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Yanda Aminu Waziri Tambuwal yaki zama akan kujera saboda a bayan kujerar akwai tutar jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *