Friday, December 5
Shadow

Wannan Mahaifiyar ta dauki Hankula bayan data Bugi Kirjin cewa tana Alfahari da diyarta ta kammala jami’a a matsayin Budurwa ba tare da ta rasa budurcinta ba

Wata mahaifiya ta dauki hankula bayan data bugu Qirjin cewa diyarta ta kammala jami’ar ABSU dake jihar Abia a matsayin Budurwa ba tare da ta rasa Budurcinta ba.

Tace an gaya mata cewa ba zata iya baiwa diyarta tarbiyyar data kamata ba idan taje jami’a amma gashi yanzu ta nunawa Duniya cewa zata iya.

https://www.youtube.com/watch?v=SIY_0EAtzNU?si=6X2uzqgTxn8xcRXO
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Nakwango ya bar harkar fim ya koma yin Wa'azi, Ji abinda yace da mutane ke ta mamakin ashe dan Izala ne?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *