
Ana ta yamadidi a kafafen sada zumunta cewa, Bidiyon tsiraici na Amani, Tsohuwar Budurwar Mawakin Arewa, Bilal Villa ya bayyana.
Shafuka da yawa wasu suna habaici inda wasu kuma kai tsaye suke bayyana cewa Bidiyon nata na tsiraici ya bayyana.
Saidai a iya binciken da hutudole yayi, bai ci karo da wannan Bidiyon tsiraici ba, kawai dai yamadidi ne ake yi, ko kuma wasu ne ke son bata mata suna.