Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ina Kira Ga ‘yan Izala da su fito su nesanta kansu da masu fadar kalaman da basu dace ba akan rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi >>Inji Digital Imam

Malamin Addinin Islama, Digital Imam ya bayyana cewa, yana kira ga malaman Izala da su fito su barranta da masu fadar kalaman sa basu dace ba akan Rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Yace yin Shiru kamar yadda da abinda masu zagin ke yi ne.

Karanta Wannan  Ku shirya zamu kara kudin wutar lantarki>>Gwamnatin Tarayya ta gayawa 'yan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *