Saturday, September 19
Shadow

Hotuna: Rahama Sadau ta sake sakin zafafan hotunan ta yayin da take shakatawa a kasar waje

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan yayin da take yawon shakatawa a kasar waje.

Rahama dai ta saka hotunan ne a shafinta na sada zumunta inda aka ganta tana tuka mota, a wasu hotunan kuma aka ganta tana bakin kogi.

Karanta Wannan  Hotuna: A ci gaba da yawon shakatawar da take a kasar China, Maryam Yahya ta saki sabbin Hotuna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *