Bidiyon wani Bayerabe na taba wata karamar yarinya bafulatana me tallar nono ya dauki hankula sosai.
Da yawa sun bayyana hakan da cin zarafinta inda aka yi kira ga ‘yansanda da su dauki mataki akansa.