Wannan wata Fastuwa ce data dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ganta da shigar da ta matse mata jiki ta fito da surarta.
An kuma ga maza a sahun gaba a cocinta.